ha_tn/rut/02/19.md

1003 B

A ina ki ka yi tsince? a gonar wa ki ka yi aiki?

Naomi ta yi tambayan nan a hanya dabam dabam don ta nuna yadda ta ke marmarin sanin me ya faru da ranar Rut. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Yahweh ya sa masa albarka

Naomi na rokon Allah ya saka wa Boaza domin alheri da ya ke nuna ma ta da Rut.

wanda bai daina nuna alheri

''wanda bai daina nuna alheri ba'' wannan na iya ma'anan 1) Boaza bai manta da takalifin sa a kan dangantakar sa da Naomi ba'' ko kuwa 2)Naomi na nufin Yahweh, wanda ke aiki ta bawan sa Boaza ko kuwa 3)Yahweh na ci gaba da nuna alherin sa ga masu rai da matattu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

ga masu rai

''ga mutanen da suke da rai''. ''Naomi da Rut su ne "masu rai''.

matattu

mijin Naomi da 'ya'yan ta biyu sune ''matattu'' AT: ''mutanen da suka mutu'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

dangin mu ne na kusa, daya daga cikin dangin mu mai fansar mu.

...

dangin mu mai fansar mu

...