ha_tn/rut/02/15.md

418 B

sa'ad da ta tashi ta tara hatsi, sai Boaza ya umarni bayin sa

AT: ''sa'ad da Rut ta tashi ta tara hatsi, sai Boaza ya gaya ma bayin sa''

sa'ad da ta tashi

...

ko da daga cikin daure

...

ja ma ta wasu kunnuwan hatsi da ga dauren

''ku cire daga dauren ku bar mata'' ko kuwa ''ku bar wasu kunnuwan hatsin don ta samu ta tattara''

kar ku tsauta mata

''kar ku kunyata ta'' ko kuwa ''kar ku kaskanta ta''