ha_tn/rut/02/13.md

558 B

bari in samu yarda ă idanun ka

''yarda'' annan karin magana ce mai nufin amince wa ko kuwa ya ji dadin ta .''idanu kuwa karin magana ce mai nufin gani, gani kuma na nufin kimanatawa .AT: ''Don Allah ka karbe ni'' (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ni ba daya da ga cikin bayin ka ba ce

wannan na iya nufin 1) Rut ba daya da ga cikin bayin Boaza ba ne ko kuwa 2) Rut bata yi tunani ce wa auren ts da dan Naomi zai ba ta gata a Baitalami ba.