1.1 KiB
ta durkusa a gaban Boaz, fuskar ta na taba kasa
wannan ayyukan na nuna daraja ko kuwa girmamawa. ta yi haka ne domin ta nuna ma Boaz godiyar ta domin abbubuwan da yayi mata. wannan hali ne kuma na nuna tawali'u'. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
me ya sa na samu yarda ... bako
Rut tana tambaya na gaskiya ne
bako
Rut ta yi alkawari na biyayya da Allan Israila a boye, amma a idanun jama'a kuwa ita yar 'Mowab' ce.
an kawo mini rahoto
AT: ''mutane sun kawo mini rahoto'' ko kuwa ''mutane sun gaya mini'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
zo wurin mutane
Boaz na maganan zuwan Rut da Naomi kasa da adinin da ba ta sani ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ya saka miki
...
domin ayyukan ki
wannan bangaskiya ne, ta zaba zama da Naomi a Baitalami ta kuma dogara ga Allan Naomi.
bari Yahweh ya saka miki da cikakken lada
AT: ''Bari Yahweh ya mayar maki fiye da inda ki ka ba da'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
wanda a karkashin fuka-fukin shi ki ka samu mafaka
AT:'''wanda ki ka kuwa sanya lafiyar ki'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)