ya kasance ta zo
Rut ba ta san cewa gonan da ta je taran kwayan hatsi na dangin Naomi Boaz bane.
sai gă, Boaza
...
ya zo da ga Baitalami
ba a fada ko ina ne wanna gonakin suke ba, da nesan su da ga Baitalami
albarka gareku
''ya baku abbubuwa masu kyau'' ko kuwa ''ya baku farin ciki''