ha_tn/rut/02/01.md

1009 B

Naomi tana da wani dan dangin mijinta

wannan maganan na gabatar da farkon bayani kamin labari ta ci gaba. idan yaren ku tana da wata hanyar gabatar da sabon bayani ayi amfani da shi anan (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

mijin daya cancanta

''shaharraren, mai arziki.'' wannan na nufin Bo'aza mutum ne sannanne mai arziki, mutumin kirki.

Rut, macen Mowab

...

matan Mowab

wannan wata hanya ce na cewa matan daga kasar ko kabilar Mowab

tara abin da ya rage bayan girbin hatsi

''tara kwayoyin hatsi da suka rage bayan an yi girbi'' ko kuma '' tsince kwayoyin hatsi da masu girbi suka bari a baya''

kunnuwan hatsi

''kunnuwan hats''i su ke dauke da yayan hatsi.

a idanun waye zan samu yarda

wannan maganan ''samun yarda'' karin maganan ce wande ke ma'anan sami amincewa a idon wani. Rut tana maganan samun amincewa kamar samun izini ne. haka kuma idanu na wakiltan gani, gani kuma na wakiltan tunani da AT:

diya

Rut tana lura da Naomi kamar uwa ce a wurin ta.