ha_tn/rut/01/19.md

1.1 KiB

garin duka

''gari'''anan na nufin mutanen da suke zama can. AT: ''duka mutanen garin'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Naomi ke nan?

tun da yake shekaru masu yawa sun wuce tun da Naomi ta zauna a kasar baitalami, kuma yanzu bata da miji da yaya, mai yiwuwa ne matan garin basu iya ganewa ko Naomi ce da kanta. a fasara wanan kamar tambayya na gaskiya ba na ganganci ba.

kada ku kira ni Naomi

sunan Naomi na ma'anan '' mai ni'ima na.'' tun da Naomi ta rasa mijin ta da yayanta, ba ta ji kaman wannan sunan ya dace da ita.

haushi

wannan shine fassaran ma'anan sunan. ana kuma yawan fassarar a yadda ya ke kara wato ''Mara.'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

na fita cikakke, ama Allah ya kawo da ni gida kuma hannu wofi

da Naomi ta bar baitalami, mijin ta da yayanta biyu suna raye, kuma tan farin ciki. Naomi na bama Allah laifin mutwan danta da mijinta, tana cewa ya sa ta ta dawo baitalami babu su, gashi yanzu tana haushi da bakin ciki.

hukunta ni

''an yi min hukuncin mai laifi''

an shafe ni

''bala'i ta sauko min''