ha_tn/rut/01/16.md

710 B

wurin zaman ki

''wurin zaman ki''

mutanen ki za su zama mutane na

Rut ta nufin mutanen Naomi, israilawa. AT: ''zan dubi mutanen kasar ki kamar nawa.'' ko ''zan dubi dangin ki kawar nawa'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wurin da zaki mutu, nan zan mutu

wanan na nufin marmarin da Rut ta ke yi ta kasance da Naomi duk inda za ta zauna har tsawon kwanakin ran ta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Allah ya azabta ni, har ya fi haka, idan

Rut na rokon Allah ya azabta ta idan bata aikata inda ta ce ba kamar karin maganan nan ''Allah ya haramta, idan'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ta dena jayyaya da ita

''Naomi ta daina jayyaya da Rut''