641 B
641 B
sun daga murya sun yi kuka
wannan na ma'ana sun yi kuka da karfi ko kuma sun yi kuka mai zafi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
ki saurara, yar'uwarki
''saurare ni sosai, domin maganan da zan fada gaskiya ne kuma ya na da muhimmanci, yar'uwarki.''
Rut ta rike ta
''Rut ta rike ta sossai.'' AT: ''Ruth ta ki ta rabu da ita'' ko ''Rut ta ki rabuwa da ita'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
yar'uwarki
'''matan dan'uwan mijin ki'' ko ''Ofra''
allolin ta
kafin Ofra da Rut su aure 'ya'yan Naomi, suna da allolin su na Mowab da suke bautawa. a lokacin auren su, su ka fara bautawa Allan Naomi.