ha_tn/rut/01/11.md

1.3 KiB

me ya sa za ku tafi tare da ni?

wannan tambayan ganganci ne AT: ''ba shi da ma'ana ku tafi tare da ni.'' ko kuma ''kada ku tafi tare da ni.'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ina da wasu 'ya'ya a maihafa na ma ku ne? da za su zama mazajen ku?

Naomi ta yi tambayan nan ne don ta nuna cewa ba za ta iya haifan wasu yayan da za su aura ba. AT: 'hakika ba zai yiwu in sake haifan yayan da za su zama mazajen ku ba.'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

na wuce shekarun samun mijin

ana iya bayana a fili bukatan miji. AT: ''na wuce shekarun aure har in sake haifuwan yaya.'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

haifi 'ya'ya maza

''haifi yaya'' ko ''haifi 'ya'ya maza''

ko za ku jira sai sun yi girma? ko za ku zabi zama babu mijin aure?

wannan tambayoyin ganganci ne. AT: ''ba za ku jira sai sun yi girma ku aure su ba. ba za ku zabi maza ku aura ba?'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ya yi min zafi kwarai

AT: ''ina bakin ciki sosai yadda ba ku da mazan aure'' (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] or [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

hannun Ubangiji ya rabu da ni

wannan kalma ''Hannu'' yana nufin ikon Allah ko kuwa tasiri AT:''Allah ya sa abubuwa masu muni sun faru da ni'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)