ha_tn/rut/01/08.md

1.0 KiB

gidan iyyayen ku

''gidan iyayyen kowace ''

nuna alheri

''ya nuna ku na biyayya''

alheri

''alheri'' na hade da ayyukan kauna, alheri da aminci.

zu wa ga marigayan

''zuwa ga mazajenku, da suka mutu''. Naomi ta na maganan 'ya'yanta maza biyu da suka mutu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ya kyauta ma ku

''ya ba ku'' ko ''ya yarda ma ku''

ku sami kwanciyar hankali

''kwanciyar hankali'' anan na nufin har da kwanciyar hankali a aure.

a gidan wani miji

da mazajen da za su sake aure ba na wasu ba. wannan na nufin gidan mazajen su da kuma kariyan da za su samu daga kunyan zama ba aure. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

sun daga muryoyin su sun yi kuka

daga murya wata karin magana ne da ke nufin magana da karfi. 'ya'yan suka yi kuka da karfi ko kuma kuka mai zafi (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

za mu koma

da Orfa da Rut su ka ce ''mu'' anan suna nufin su biyu ne ba tare da Naomi ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive)

da ke

anan ''ke'' na nufin Naomi ne