ha_tn/rut/01/01.md

498 B

ta faru

"haka dă ta ke" ko kuma "haka ta faru". wannan wata hanya ce na gabatar da farkon labarin tarihi.

a kwanakin da alkalai su ka yi mulki

"a lokacin da alkalai su ka yi mulkin kasan isra'ila''

a kasan

wannan na nufin kasan israila. AT: "a kasan israila" (Dubi: fig _explicit)

wani mutum

"wani mutum." wannnan wata hanya ne na gabatar da mutum a labari

Efratawa da ga Baitalami ta Yahuda

su ne mutanen kabilun Ifraimu wanda suka zauna a kasan baitalami na yankin yahudiya