ha_tn/rom/16/27.md

357 B

Ga Allah wanda shi kadai ne mai hikima ... ɗaukaka ta tabbata har abada. Amin

A nan "ta wurin Yesu Almasihu" na nufin abin da Yesu ya yi. A bada "ɗaukaka" na nufin yabo ga Allah. AT: "Saboda abin da Yesu Almasihu ya yi mana, za mu yabe shi kaɗai wanda shi ne Allah, shi kaɗai kuma mai hikima. Amin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)