ha_tn/rom/16/21.md

338 B

Lukiyas, Yason, Susibataras ...Tartiyas

Waɗannan sunayen mazaje ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Tartiyas wanda ya rubuta wasikan nan

Tartiyas shine wanda ya rubuta abin da Bulus ya faɗa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

na gaisheku cikin Ubangiji

"gaisheku kamar ɗan'uwan maibi"