ha_tn/rom/16/19.md

747 B

Domin rayuwar biyayyarku ta kai ga kunnen kowa

A nan Bulus ya yi magana game da biyayyar masubi da ke a Roma kamar mutum ne da zai iya zuwa wurin mutane. AT: "Don kowa ya ji yadda ku ke biyayya ga Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Allah na salama zai sa ku tattake Shaidan da karkashin sawayen ku

Maganar nan "tattake ... a karkashin sawayen ku" na nufin matuƙar nasara kan maƙiyi. Anan Bulus ya yi magana game da nasara kan Shaidan kamar masubi da ke Roma na tattake maƙiyi da karkashin sawayensu. AT: "Allah zai ba ku salama da matuƙar nasara kan Shaidan ba da jimawa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zama marasa laifi ga abin da ke na mugunta

"ba haɗa kai da miyagun abubuwa"