ha_tn/rom/16/17.md

1.4 KiB

yi tunani fa game da

"yi hankali da"

masu kawo rabuwa da tuntuɓe

Wannan na nufin waɗanda ke musu suna kuma hana wasu dogara ga Yesu. AT: "masu sa masubi musu da juna da kuma rashin bada gaskiya ga Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

su n sabanin koyarwar da ku ka koya

"Su na koyar da abubuwan da bai yi daidai da gaskiyar da kuka koya ba"

Yi nesa da su

"Yi Nesa" anan na nufi "ƙin kassa kunne." AT: "Kada ku kassa kunne a gare su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sai dai cikinsu

Kalmomin nan "suna bautawa", an fahimci ta daga magana da ke a baya. Wannan ana iya bayana ta cikin wata jimla dabam. AT: "Maimakon haka, su na bauta wa cikinsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Ta romon kunne daɗin bakin

Kalmomin nan "romon" da "flattering" a takaice na nufin abu ɗaya ne. Bulus na nanata yadda waɗannan mutane de ruɗin masubi. AT: "Ta wurin faɗin abubuwan da ke kamar mai kyau da kuma gaskiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

suke rudin zuciyar marasa laifi

A nan "zuciya" na nufin tunanin mutum ko kuwa cikin sa. AT: "sun ruɗe masubi marasa laifi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

marasa laifi

Wannan na nufin waɗanda ke da sauƙin kai, marasa azanci da butulci. AT: "marasa azancin da suka dogara a gare su" ko "waɗanda ba su sani cewa waɗannan malaman na ruɗin su ba"