657 B
657 B
Filolugus ...Yuliya ... Niriyas ...Ulumfas
Waɗannan sunayen maza ne. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-names]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-unknown]])
Yuliya
Sunan mace ce. Yuliya mai yiwuwa matar Filolugus. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-names]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-unknown]])
tsakakkiyar sumba
nuna so ga 'yan'uwa masubi
Dukan Ikkilisiyoyin Almasihu na gaishe ku
A nan Bulus ya yi magana ta gabaɗaya game da Ikkilisiyoyin Almasihu. AT: "Masubi cikin dukkan ikkilisiyoyin fa ke wannan yanki na mika sakon gaisuwarsu zuwa gare ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)