ha_tn/rom/16/09.md

487 B

Urbanas ... Istakis ... Abalis ... Aristobulus ... Hirudiyan ... Narkisas

Waɗannan sunayen maza ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

amintacce cikin Almasihu

Kalman nan "amintacce" na nufin wani wanda aka gwada shi an kuma tabbatar cewa shi na ƙwarai ne. AT: "wanda Almasihu ya amince"

wanda ke cikin Ubangiji

Wannan na nufin waɗanda sun dogara ga Yesu. AT: "wanda ke masubi" ko "wanda ke na Ubangiji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)