ha_tn/rom/16/06.md

566 B

Maryamu

Wannan sunan mace ce. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Andaranikas ... Amfiliyas

Waɗannan sunayen maza ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Yuniyas

Wannan na iya zama 1) Yuniyas sunan mace ce, ko, ba kamar haka ba, 2) Yuniyas, sunan na miji ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Su sanannu ne cikin manzanni

AT: "Manzannan sun san su kwarai da gaske" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ƙaunatattuna cikin Ubangiji

"abokai na ƙaunatattu da 'yan'uwa masubi"