ha_tn/rom/16/01.md

1.2 KiB

Mahaɗin Zance:

Bulus ya gaishe da masubi da yawa dake Roma ta wurin ambata suna.

Ina sada ku da Fibi

"Ina so ku ba wa Fibi girma"

Fibi

Wannan suna ce na ta mace. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-names]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-unknown]])

'yar'uwarmu

Kalman "mu" na nufin Bulus da dukkan masubi. AT: "'yar'uwarmu cikin Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

Kankiriya

Wannan a dă wurin jirgin ruwa ne a birnin Hellas. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-names]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-unknown]])

karɓe ta cikin Ubangiji

Bulus ya karfafa masubi da ke Roma da su marabci Fibi kamar 'yar'uwa maibi. AT: "marbce ta domin dukkan mu na Ubangiji ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

A hanyar da ta dace ga tsarkaka

"Ta hanyar da masubi ya kamat su marabci sauran masubi"

ku tsaya tare da ita

Bulus ya karfafa masubi da ke a Roma cewa su ba wa Fibi kowane abu da take bukata. AT: "taimake ta tawurin ba ta kowane abin da take bukata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

Domin ita da kanta ta zama da taimako ga masu yawa, har da ni ma

"taimake mutane da yawa, ta kuma taimake ni"