ha_tn/rom/15/33.md

218 B

Bari Allah na salama

"Allahn na salama" na nufin Allahn da ke sa masubi su sami salamar zuci. AT: "Ina addu'a cewa Allah wanda ya sa dukkanmu mu sami salamar zuci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)