ha_tn/rom/15/30.md

709 B

ina rokonku

"Ina karfafa ku"

ku yi ta fama

"ku nace" ko "ku yi gwagwarmaya"

saboda in tsira daga waɗanda suke masu rashin biyayya

AT: "Allah zai kubutar da ni daga waɗanda suke rashin biyayya" ko "Allah zai sa waɗanda suke rashin biyayya su yi nesa don kada su yi mini lahani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

domin hidimata saboda Urushalima ta zama karbabbiya ga masubi

Anan Bulus ya bayana muraɗin sa cewa masubi da ke Urushalima za su karɓe kuɗin da ya kawo daga masubi da ke Makidoniya da Akaya da farin ciki. AT: "addu'a ta ita ce masubi da ke Urushalima za su karɓi kuɗin da na kawo musu da farin ciki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)