644 B
644 B
Asbaniya
Wannan lardin roma ne ta yammancin Roma inda muraɗin Bulus ne ya yi ziyara. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-names]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-unknown]])
yayin wucewa
"a sa'ad da Ina wucewa cikin Roma" ko kuwa "a sa'ad da ina hanya ta"
ku kuma sami taimako daga gare ku a cikin tafiya ta
A nan Bulus na nufin cewa yana so masubi da ke Roma su yi masa tanaɗin wasu kuɗi don tafiyarsa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])
bayan na ji daɗin zama da ku
"na ji daɗin zama da ku na dan lokaci" ko kuwa "na ji daɗin ziyartanku"