ha_tn/rom/15/22.md

431 B

An kuma hana ni

AT: "sun kuma hana ni" ku kuwa "mutane kuwa sun hana ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

yanzu kam ban da wuri a waɗannan yankuna

Bulus na nufin cewa babu wani wurin a waɗannan yankunan da mutane ke rayuwa da ba su ji game da Almasihu ba. AT: "babu waɗansu wuraren cikin waɗannan yankunan da mutane ba su ji game da Almasihu ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)