ha_tn/rom/15/20.md

1.2 KiB

A cikin hanyar nan, burina in sanar da bishara, amma a inda ba a san Almasihu ta wurin sunansa ba

Bulus na so ya yi wa'azi ga mutanen da ba su taba ji game da Almasihu ba. AT: "Saboda wannan, ina so in yi wa'azin bishara a wuraren da mutane ba su taba ji game da Almasihu ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

don kada in sa gini akan harshashi wani

Bulus ya yi magana game da aikinsa kamar yana gini ne kan harshashi. AT: "don kada in cigaba da aikin da wani ya riga ya fara. Ba na so in zama kamar mutum wanda ya yi ginin gida kan harshashin wani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

daidai kamar yadda aka rubuta

A nan Bulus na nufin abin da Ishaya ya rubuta cikin nassosin. Ana iya bayyana ma'anar wannan a fili. AT: "Abin da ke faru daidai ne kamar abin da Ishaya ya rubuta cikin nassosin" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Waɗanda ba a taɓa faɗa wa labarinsa ba

A nan Bulus ya yi magana game da "bushăra" ko sako game da Almasihu kamar rayayye ne kuma na iya tafiya da kanta. AT: "Waɗanda ba wanda ya taɓa faɗa wa labari game da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)