ha_tn/rom/15/17.md

827 B

Domin ba ni da abin da zan ce ... Waɗannan abubuwa ne da aka yi ta wurin furuci da aikatawa, ta wurin iƙon alamu, da al'jibai, da ikon Ruhu Mai Tsarki

A nan "Waɗanan abubuwan" na nufin abin da Almasihu ya yi ta wurin Bulus. AT: "Saboda biyayyar Al'ummai, zan yi magana game da abin da Almasihu ya yi ta wurin na cikin furuci da aikatawa da kuma ta wurin iƙon alamu da al'ajibai ta wurin iƙon Ruhu Mai Tsarki" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublenegatives]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

alamu da al'ajibai

Waɗannan kalmomin biyu a takaice na nufin abu ɗaya na kuma nufin iri iri al'ajibai. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

domin daga Urushalima, da kewaye har zuwa Ilirikum

Wannan daga birnin Urushalima har zuwa nesa da lardin Ilirikum, wani wuri kusa da Italiya.