460 B
460 B
bar ... Allah ... yi
"addu'a ta ita ce ... Allah ... zai yi"
zama da zuciya ɗaya da juna
A nan zama da "zuciya ɗaya" na nufin a yarda da juna. AT: "yarda da juna" ko "zama ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
yabo da bakinku ɗaya
Wannan na nufin a zama ɗaya cikin yabon Allah. AT: "yabe Allah tare cikin ɗayantaka kamar baki ɗaya ke magana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
karɓi juna
"karɓi juna"