ha_tn/rom/15/03.md

1.0 KiB

daidai kamar yadda yake a rubuce

A nan Bulus na nufin nassin da Almasihu (mai ceto) ya yi magana da Allah. AT: "Mai Ceto a nassosin ya ce wa Allah" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

zagin da waɗansu suka yi masa ya sauka a kaina

Zagin da waɗansu suka yi wa Allah ya sauka a kan Almasihu.

Don abin da aka rubuta a baya an rubuta ne domin a gargade mu

AT: "Don a dã, annabawa sun rubuta kome cikin Nassosin don su koya mana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

mu ... mu

Bulus ya haɗa masu karatunsa da suaran masubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

domin ta wurin hakuri da kuma karfafa daga nassosin hakika za mu sami bege

A nan "sami gabagadi" na nufin cewa masubi za su san cewa Allah zai cikata alkawarensu. Za ku iya bayana ma'anar a fili cikin juyin ku. AT: "ta haka nassosin za su karfafa mu mu sa sammanin cewa Allah zai yi mana kowane abin da ya alkawarta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)