ha_tn/rom/14/22.md

1.4 KiB

Bangaskiyar da ka ke da shi

Wannan na nufin imani game da ci da sha.

ka ... kanka

mufuradi. Domin Bulus na magana da masubi, mai yiwuwa ya zama lallai ku juya wannan ta wurin amfani da jam'i. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Albarka ta tabbata ga wanda ba kayas da kansa ta wurin abin da ya amince ba

"Albarka ta tabbata ga waɗanda ba sa zargin kansu don abin da sun amince za su aikata"

Shi wanda ke shakka, an kayas da shi in har ya ci

AT: "Allah zai ce da wannan mutum ya yi abin da ba daidai ba in har bai tabbata ko daidai ne ya ci wani irin abinci ba, amma ya ci" ko kuwa "Mutumin da bai tabbata ko daidai ne a ci wani irin abinci ba, amma ya ci ko ta wace hanya zai sami damuwa cikin lamirinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

domin ba daga bangaskiya ba ne

Kowane abin da "ba daga bangaskiya ba" wannan abu ne wanda Allah ba ya so ka yi. Ku na iya bayana ma'anar wannan a fili anan. AT: "Allah zai ce da cewa ba yi daidai ba domin yana ci abin da ya bada gaaskiya Allah ba ya son sa da ci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

duk abin da ba na bangaskiya ba ne, zunubi ne

kowane abin da "ba na bangaskiya ba" abu ne wanda Allah ba ya so ka yi. Ku na iya bayana ma'anar wannan a fili anan. AT: "ka na zunubi idan ka yi wani abin da ba ka gaskanta cewa Allah na so ka yi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)