ha_tn/rom/14/03.md

1.0 KiB

Wanene kai, kai da kake shara'anta bawan wani?

Bulus ya yi amfani da tambaya don ya sauta wa waɗanda ke shara'anta wasu. Kuna iya juya wannan cikin magana. AT: "Kai ba Allah ba ne, saboda haka ba ba ka izinin shara'anta wani bawansan ba!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

kai, kai

"kai" anan ba mutum fiye da daya ba ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Tsayawarsa ko faduwarsa ai hakin maigidansa ne

Bulus ya yi magana game da Allah sai ka ce shi maigida ne da ke da bayi. AT: "Ai maigidan ne kaɗai ke da iƙo yanke shawara ko zai karbi bawan ko kuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

amma za a tsai da shi domin Ubangiji yana da ikon tsai da shi.

Bulus ya yi magana game da bawan da ke karɓaɓɓe ga Allah kamar kamar an "tsai da shi ne" a maimakon ya faɗi. AT. "Amma Ubangiji zai karɓe shi domin ya na da iƙon mayar da bawan ya zama karɓaɓɓe" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])