ha_tn/rom/14/01.md

520 B

Mahaɗin Zance:

Bulus ya karfafa masubi su tuna cewa amsa wa Allah.

raunana cikin bangaskiya

Wannan na nufin waɗanda ji kamar suna da laifi game da ci da kuma shan wasu abubuwa.

ba tare da sukar ra'ayinsa ba

"kuma kada ku shara'anta su saboda ra'ayinsu"

Wani yana da bangaskiyar yaci komai

A nan "bangaskiya" na nufin yin abin da mutum ya gaskanta cewa Allah ya faɗa masa ya yi.

wani wanda yake da rauni yakanci ganye ne kawai

Wannan na bayana mutumin da ya gaskanta cewa Allah ba ya so ya ci nama.