ha_tn/rom/10/20.md

844 B

Muhimmin Bayani:

A nan kalman nan "Ni," "-na" na nufin Allah.

Ishaya da gabagadi ƙwarai ya ce

Wannan na nufin Annabi Ishaya ya rubuta abin da Allah ya ce.

Waɗanda ba su neme ni ba, suka same ni

Annabawa sun cika magana game da abubuwan da ke gaba sai ka ce sun riga sun faru. Wannan na nanata cewa anabcin haƙika zai cika. AT: "Kodashiƙe al'ummai ba za su neme ni ba, za su same ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Na bayyana

"Na maishe kaina sananne"

ya ce

"Ya" na nufin Allah, wanda ke magana da Ishaya.

Yini zubur

Wannan jimla an yi amfani da ita don a nanata cewa Allah ya cigaba da ƙoƙarin . "cigaba"

Na miƙa hannuwana ga jama'a marasa biyayya, mutane masu tsayayya

"Na yi ƙoƙarin marabtan ku, in kuma taimake ku, amma kun ƙi taimakon da na ba ku, kun cigaba da rashin biyayya"