ha_tn/rom/10/18.md

1.0 KiB

Amma na ce, "Shine basu ji bane?" I, hakika

Bulus ya yi amfani da tambaya don nanaci. kuna iya juya wannan kamar magana. AT: "Amma, na ce hakika Yahudawa sun ji saƙon game da Almasihu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]]

Murya tasu ta gama duniya duka, maganarsu kuma zuwa ga bangon duniya.

Waɗannan maganganu biyun na nufin abu ɗaya ne, kuma Bulus ya yi amfani da su don nanaci. Kalman nan "tasu" na nufin rana, wata da tauraru. Anan an bayyana su kamar masu saƙo zuwa ga 'yan adam da ke gaya wa mutane game da ALlah. Wannan na nufin cewa kassancewar su na nuna iko da ɗaukakan Allah. Kuna iya bayyana cewa Bulus ya faɗi daga Nassi Anna. AT: "Kamar yadda take a Nassi, 'rana, wata da tauraru abib shaida ce iko da ɗaukakan Allah, kowa kuwa a duniya na ganinsu ya kuma san gaskiya game da Allah.'" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)