ha_tn/rom/10/16.md

623 B

Amma ba dukkansu ne suka kasa kunne ba

A nan "su" na nufin Yahudawa. "Amma ba dukkan Yahudawa suka kasakunne ba"

Ubangiji, wa ya gaskanta da saƙon mu?

Bulus ya yi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa Ishaya ya yi annabci cikin Nassi cewa Yahudawa dayawa ba za su gaskanta da Yesu ba. Ku na iya juya wannan kamar wata magana. AT: "Ubangiji, yawancinsu ba su gaskanta da saƙon mu ba"

saƙon mu

A nan "mu" na nufin Allah da Ishaya.

bangaskiya na zuwa daga ji

A nan "bangaskiya" na nufin "bada gaskiya ga Almasihu"

ji kuma ta wurin kalmar Almasihu

"ji tawurin kasakunne ga saƙo game da Almasihu"