ha_tn/rom/10/08.md

2.0 KiB

Amma me yake cewa?

Kalman nan "yake" na nufin "adalcin" ta [Romawa 10:6]. Anan Bulus ya bayyana "adalci" kamar mutum da zai iya magana. Bulus ya yi amfani da tambaya don ya nanata amsar da yake ƙoƙarin bayarwa. AT: " Amma wannan ita ce abin da Musa ya faɗa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

Kalman na kusa da kai

Bulus ya yi magana game da saƙon Allah sai ka ce mutum ne da ke iya tafiya. AT: "Ka riga ka ji saƙon" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Kalmar na ... cikin bakin ka

Kalman "baki" na nufin abin da mutu ya faɗa. AT: "Ka san yadda za ka yi magana ... saƙon Allah"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Kalman na ... cikin zuciyarka

Wannan kalmomin "cikin zuciyarka" na nufin abinda mutum ya yi tunaninsa ya kuma bada gaskiya. AT: "ka san abin ... saƙon Allah na nufi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kalmar bangaskiya

"Saƙon Allah na faɗa mana cewa lallai ne mu bada gaskiya a gare shi"

in kai da bakin ka bayyana yarda, cewa Yesu Ubangiji ne

"In ka shaida cewa Yesu Ubangiji"

gaskanta cikin zuciyarka

A nan "zuciya" na nufin hankali ko kuwa cikin mutum. AT: "gaskanta cikin tunani ka" ko kuwa "gaskanta da gaske" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

tashe shi daga matattu

"Tashe" anan na nufin "a sa wani ya sake rayuwa kuma." AT: "sa shi ya sake rayuwa kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

za ka sami ceto

AT: "Allah zai cece ka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Gama da zuciya mutum ke gaskantawa yă sami adalci, kuma da baki yake shaida ceto

A nan "zuciya" na walkilcin tunan ko son rai. AT: "Gama da Zuciya mutum ke dogara kuma a daidaita shi a gaban Allah, da baki kuma mutum ke shaidawa, Allah kuwa ya cece shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

da baki

A nan "baki" na wakilcin iya magana ta mutum.(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)