ha_tn/rom/10/06.md

1.5 KiB

Amma adalcin da ke zuwa bisa ga bangaskiya na cewa

A nan "adalci" an bayyana ta kamar mutumin da ke iya magana. AT: "Amma Musa ya rubuta wannan game da yadda bangaskiya ke daidaita mutum da Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Kada ku ce a zuciyar

Musa na magana da mutane sai ka ce yana magana da mutum ɗaya ne. Anan "zuciya" na nufin zuciyar mutum ko mutum na ciki. AT: "Kada ku ce wa kanku" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-you]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Wa zai hau zuwa sama?

Musa ya yi amfani da wannan tambayar don ya koyawa masu sauraronsa. Umurninsa na baya cewa "Kada ku ce" na bukatan amsar da ke nuna cewa "babu". kuna iya juya wannan tambayar zuwa maganar da ba tambaya ba. AT: "Babu wanda zai iya hau zuwa sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

wato, yã sauko da Almasihu

"don su sa Almasihu ya sauko zuwa duniya"

Wa zai gangara zuwa ƙasa

Musa ya yi amfani tambaya don ya koyawa masu sauraron sa. Umurnin sa na baya "Kada ku ce" na bukatan amsar da ke nuna cewa "babu." Kuna iya juya wannan tambayar zuwa maganar da ba tambaya ba. AT: "Bubu wani mutum da zai iya gangarowa ya shiga wurin da ruhohin mutanen da suka mutu suke" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion

daga matattu

Daga cikin duk waɗanda suka mutu. Wannan furcin na bayyan dukkan mutanen da suka mutu cikin karkashin ƙasa. A fid da wani da cikin su na nufin sake rayuwa kuma.

matattu

Wannan kalman na magana game da mutuwa ta jiki.