ha_tn/rom/10/04.md

994 B

Gama Almasihu shine cikawar shari'ar

"Gama Almasihu ya cika bukatar shari'ar gabaɗaya"

zuwa ga adalci ga dukkan wanda ya bada gaskiya

A nan "bada gaskiya" na nufin "dogara." AT: "don ya daidaita dukkan wanda ya dogara a gare shi a gaban Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

adalcin da ke bisa ga sharia

Bulus ya yi magana game da "adalci" sai ka ce ta na raye kuma na iya tafiya. AT: "yadda shari'ar ke daidaita mutum a gaban Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Mutumin da ke yi bisa ga adalcin shari'ar za rayu ta wurin wannan adalcin

Don a daidaita ga Allah ta wurin shari'ar, lallai ne mutumin ya kiyaye shari'ar daidai, hakan kuwa ba mai yiwuwa bane. AT: "Mutumin da ya kiyaye shari'ar babu kuskure zai rayu saboda shari'ar zata daidaita shi a gaban Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

zai rayu

Kalmomin nan "zai rayu" na iya nufin 1) rai madawwami ko kuwa 2) rayuwar mutum da ke zumunta da Allah.