ha_tn/rom/10/01.md

912 B

Mahaɗin Zance:

Bulus ya cigaba da bayyana muraɗinsa saboda Isra'ila su gaskanta amma ya nanata cewa duk waɗanda ke Yahudawa har ma da kowane mutum zai iya samun ceto ta wurin bada gaskiya ga Yesu ne.

'yan'uwa

Anan wannan na nufin Masubi, maza da mata dukka.

muraɗi zuciyata

Anan "zuciya" na nufin shauƙin mutumin ko kuwa cikinsa. AT: "babbar muraɗi na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

domin su, don cetonsu

"ita ce Allah zai cece Yahudawa"

Na yi shaida game da su

"Na yi shela cikin gaskiya game da su"

Gama ba su san adalcin Allah ba

A nan "adalcin" na nufin hanyar da Allah ke daidaita mutane wa kansa. Ku na iya bayyana wannan cikin juyin ku. AT: "Gama ba su san yadda Allah ke daidaita mutane da kansa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ba su mika kai ga adalcin Allah ba

"Ba su yarda da hanyar da Allah ke daidaita mutane wa kansa ba"