ha_tn/rom/09/30.md

870 B

Me za mu ce kenan?

Bulus ya yi amfani da wannan tambayar do ya kama hankalin masu karatunsa. AT: "Wannan ita ce abin da lallai ne mu faɗa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Cewa Al'ummai

"za mu ce cewa Al'ummai"

da ba su biddan adalci

waɗanda ƙoƙarin faranta wa Allah rai"

adalci ta wurin bangaskiya

A nan "ta wurin bangaskiya" na nufin dogarar wani ga Almasihu. Za ku iy bayyana wannan cikin juyin ku. AT: "domin Allah ya daidaita su da kansa a sa'adda sun dogara ga Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ba su kai ga gaci ba

Wannan na nufin cewa Isra'ilawa ba su iya faranta wa Allah rai ba ta wurin yi ƙoƙarin bin shari'ar. Kuna iya bayyana wannan cikin juyin ku. AT: "ba su iya faranta wa Allah rai ba ta wurin bin shari'ar don ba su iya bin ta ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)