812 B
812 B
Kamar yadda ya faɗa cikin Yusha'u
A nan "ya" na nufin Allah. "kamar yadda Allah ya faɗa kuma cikin litaffin cewa Yusha'u ya rubuto" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Yusha'u
Yusha'u annabi ne a dã. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Zan kira su waɗanda ba mutane na ba mutane na
"Zan zaɓa wa mutane na waɗanda ba mutane ba"
ƙaunatattunta waɗanda ba ƙaunatattu ba
A nan "ta" na nufin ma Yusha'u, Gomer, wanda ke a maɗaɗɗin al'umar Isra'ila. AT: "Zan zaɓe ta ita wanda ban ƙaunace ta ba ta zama wanda ina ƙauna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
'ya'yan Allah rayayye
Kalman nan "rayayye" mai yiwuwa na nufin gaskiyar cewa Allah shine Allah na gaskiya, kuma shi ba kamar allolin karya bane. AT: "'ya'yan Allah na gaskiye"