ha_tn/rom/09/14.md

933 B

To me zamu ce kenan?

Bulus ya yi amfani da wannan tambayar don ya jawo hankalin masu karatunsa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ko kaɗan

"Wannan ba mai yiwuwa bane!" ko "haƙika ba haka ba!" Wannan maganar ta yi matukar musu cewa wannan zai iya faru. yana iya yiwuwa kuna da wata magana makamanci haka a harshen ku da za ku iya amfani da ita anan.

Gama ya ce wa Musa

Bulus yi yi magana game da maganar Allah tare da Musa sai ka ce yana faru ne a wannan zamanin. AT: "Gama Allah ya ce wa Musa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba don wanda ke da aniya ba ne, ko kuwa wanda yake ƙoƙari ba

"ba don abin mutane ke so ko kuwa saboda suna ƙoƙarin sosai"

ko kuwa wanda yake ƙoƙari yi da gudu ba

Bulus ya yi magana game da mutum wanda ke yi abubuwa masu kyau don ya sami tagomashi daga wurin Allah sai ka ce mutum da ke tsere.(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)