ha_tn/rom/09/10.md

1.2 KiB

ubammu Ishiyaku ... Kamar yadda aka

Yana iya yiwuwa a al'adan ku kuna bukatan sa 9:11 bayan 9:12 don saukin fahimta. AT: "ubanmu Ishaku, an ce mata, 'babban zai bauta wa karamin.' Yanzu kam ba a haifi 'ya'yan ba tukuna ... domin shi wanda ya kira. Kamar yadda aka"

ubanmu

Bulus ya dubi Ishaku a matasyin "ubanmu" domin Ishaku kakan kakan Bulus ne da kuma Yahudawa masubi da ke a Roma. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

dauki ciki

"ta sami ciki"

'ya'yan nan kafin ma a haife su, balle ma a ce sun yi wani abu mai kyau ko mummuna

"kafin ma a haifi 'ya'yan kuma kafin ma su yi wani abu, ko mai kyau ko mummuna"

saboda shirin Allah bisa ga zaɓe ta tsaya

saboda abin da Allah ke so ta faru bisa ga nufinsa za ta faru"

gama ba a haifi 'ya'yan ba tukuna

"kafin ma a haifi 'ya'yan"

basu riga sun yi wani abu mai kyau ko mummuna ba

"ba wai domin wani abin da suka yi ba"

domin shi

domin Allah

an ce, mata, "babban zaya yiwa karamin bauta,''

"Allah ya cewa Rifkatu, 'babban ɗan zai bauta wa karamin ɗan"

Yakubu na ke ƙauna, amma Isuwa na ƙi shi

Kalman nan "ƙi" zuguiguici ne. Allah yana ƙaunar Yakub fiye da yadda yake ƙaunar Isuwa. Ba wai a zahiri ya ƙi Isuwa ba ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)