ha_tn/rom/09/06.md

461 B

Amma ba wai alkawarin Allah ta fãɗi ba ne

"Amma Allah bai kãsã cika alkawarensa bane" ko "Allah ya cika alkawarensa"

ba dukkan Isra'ilawa ne suke Isra'ilawa na gaskiya ba

Allah bai yi alkawarensa ga dukan zuriyar Isra'ila (ko Yakub) ga jiki ba, amma ga zuriyarsa ta ruhaniya, wato, waɗanda suka dogara ga Yesu.

Haka nan, ba dukkan zuriyar Ibrahim ne 'ya'yansa ba

"Haka kuma ba dukkansu bane 'ya'yan Allah kawai wai don du zuriyar Ibrahim ne ba"