ha_tn/rom/07/22.md

624 B

a cikina

Wannan ruhu mutumin da ya dogara ga Almasihu ne da aka farkar. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Amma ina ganin wasu ƙa'idodi daban a gabobin jikina, su na yaki da wannan sabuwar ƙa'idar da ke cikin zuciyata, suna kuma sanya ni bauta

"Ina yi aikata abin da tsohon hali ya faɗa mini in yi ne kadai, ba ga sabon rayuwa ta hanyar da Ruhun ya nuna mini ba"

sabon ƙa'idodi

Wannan sabon halin ruhaniya ne da ke raye.

ƙa'idodi daban a gabobin jikina

Wannan tsohon hali ne. yadda mutane suke a sa'adda aka haife su.

ƙa'idar zunubi wadda ke cikin gabobin jikina

"hali na ta zunubi"