483 B
483 B
abu mai kyau
"abubuwa masu kyau" ko kuwa "ayyuka masu kyau"
muguntar
"muguwar abubuwa" ko kuwa "muguwar ayyuka"
amma zunubin da ke zaune a cikina
Bulus ya yi magana game da "zunubi" sai ka ce ta na da rai kuma ta rayuwa cikin sa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
ainihin mugunta na tare dani
Bulus ya yi magana game da "mutunta" anan sai ka ce ta na da rai ta na kuma rayuwa cikin sa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)