ha_tn/rom/07/15.md

909 B

Domin ni ma ban fahimci abin da nake aikatawa ba

"ban da tabbacin dalilin da ya sa ina yi wasu abubuwan da nake yi"

don abin da na aikata

"domin abin da na yi"

abin da nake so in aikata, ba shi nake aikatawa ba

Kalmomin nan "ba shi nake aikatawa ba" na nanata cewa Bulus ba ya yi abin da yake so yayi a kai a kai kamar yadda ya ke so ko kuwa cewa yana aikata abin da ba ya so ya aikata sau da yawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

abin da bana so, shi nake aikatawa

kalmomin nan "na aikata" da ke nufin cewa ya cika yin abin ba ya so ya yi, nanaci ne cewa Bulus na aikata abinda ba ya so ya aikata sua da yawa. AT: "abubuwan da na san cewa ba su da kyau su ne abubuwan da na ke aikatawa wani loƙaci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

Amma idan na aikata

"amma dai, in na aikata"

na amince da shari'a kenan

"na san cewa shari'ar Allah na da kyau"