ha_tn/rom/07/13.md

546 B

To

Bulus na gabatar da sabon kan magana ne.

abu mai kyau ya zamar mani mutuwa kenan?

Bulus ya yi amfani da tambaya don kara nanaci ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

abu mai kyau

Wannan na nufin shari'ar Allah.

ya zamar mani mutuwa

"sa ni in mutu"

zunubi ... kawo mutuwa a cikina

Bulus na duban zunub kamar ita mutum ne da zai iya yin wani abu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

kawo mutuwa a cikina

"raba ni da Allah"

ta wurin doƙar

"domin na yi rashin biyayya ga doƙar"