ha_tn/rom/07/11.md

929 B

Domin zunubin, ta ɗauki zarafi ta wurin doƙar, ta ruɗe ni, kuma ta wurin doƙar ta kashe ni

Kamar yadda take cikin [Romawa 7:7-8], Bulus na bayyana zunub kama mutum wanda zai iya yin abubuwa uku: ɗauki zarafi, ruɗe, da kuma kisa. AT: "Domin ina so in yi zunubi, na ruɗe kai na ta wurin yin tunanin cewa zan iya yin zunubi in kuma yi biyayya ga doƙar a loƙaci ɗaya, amma Allah ya hukunta ni saboda rashin biyayya ta ga doƙar ta wurin raba sakani na da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

ɗauki zarafi ta wurin doƙar

Bulus ya kwatanta zunubi da mutumin da ke ƙwaiƙoyo. Dubi yadda kun juya wannan cikin [Romawa 7:8](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

ta kashe ni

Bulus ya yi magana game da kayes da mai zunubi sai ka ce ta na kai ga mutuwa ta jiki. AT: "ta raba ni da Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

tsarki

cikakke, babu zunubi