ha_tn/rom/07/09.md

454 B

zunubi ta yi mulki a rayuwa na

Wannan na nufin 1) "na gane cewa ina zunubi" ko 2) "ina da sha'awa mai karfi ta yi zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Dokar wadda ya kamata ta kawo rai, sai na same ta matacciya

Bulus ya yi magana game da umurnin Allah sai ka ce ta na kai ga mutuwa cikin jiki. AT: "Allah ya ba ni dokar don in rayu, amma a maimakon haka ta kashe ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)