ha_tn/rom/07/07.md

906 B

To me zamu ce kenan?

Bulus na gabatar da sabon kan magana ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ba zai taɓa faruwa ba

"I mana, wannan ba gaskiya bane!" Wannan magana na bada amsar tambayar da ke baya. Mai yiwuwa kuna da magana makamancin haka a harshen ku da za ku iya amfani da ita anan. Dubi yadda ku ka juya wannan cikin [Romawa 9: 14]

Idan ba ta wurin shari'a ba, ba zan taba sanin zunubi ba, in ba ta wurin shari'a ba ... Amma zunubi, sai ya ɗauki zarafi ... jawo dukkan sha'awa

Bulus ya kwatanta zunubi da mutumin da ya iya ƙwaiƙoyo (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

zunubi

"sha'awa ta ta yin zunubi"

muguwar sha'awa

Wannan kalman na tare da sha'awar samun abin da ke na wasu mutane da kuma sha'awa ta sha'anin jiki da ba daidai ba.

da babu shari'a, zunubi matacce ne

"inda babu shari'ar, babu karya dokan saboda haka babu zunubi"